Afrika

Gudunmuwa daga Sarakunan Afrika kan batun tsaro

Taron Sarakunan kasashen Afrika a DAHE
Taron Sarakunan kasashen Afrika a DAHE

Bayan taro da Cibiyar bicinke dama nazari kan al’adun galgajiya da harsunan Afrika (CERDOTOLA) ta gudanar a Kamaru da sarakunan kasashen Afrika a shekara ta 2013 domin tattance hanyoyin magance matsalloli da suka shafi tsaro a yankin, Majalisar Sarakunan kasashe da suka hada da Afrika ta kudu,Senegal,Burkina Faso,Mali,Cote D’ivoire,Cad,Najeriya,Nijar,Ghana da Kamaru ta yi gargadi zuwa Shugabanin kasashen Afrika tareda daukar matakan da suka dace domin bayar da nata gudunmuwar na gani an shawo kan wadanan matsalolli a cikin dan karamin lokaci. 

Talla

Sarakunan sun dora nauyi tafiyar da wanan aiki zuwa comity (PANATCODIPED) wanda zai maida hankali tareda bayar da shawarwari bisa shugabancin Dada Kokpon HOUDEGBE.
Sarakuna da suka futo daga arewacin Najeriya da Kamaru sun bayana ainayi damuwar su kan batun Boko Haram dama ta yada ake cigaba da fuskantar kwararar yan gudun hijira.
Wanan comity zai nemi tattauna a cewar Dada Kokpon HOUDEGBE da shugabanin kasashe tareda kawo shawarwari gani abinda ke faruwa a Afrika ta Tsakiya,Mali,Lybia da sauren su.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.