Al'adun Gargajiya

Al'adu: Shirin al'adunmu na gado kan babbar masarautar Mayurno ta Sudan

Sauti 10:12
newspatrolling.com

Shirin al'adunmu na gado a wannan Makon ya duba Tarihin kafuwar wata dadaddiyar Masarauta ta garin Mayurno da Hausawa da Fulani suka kafa tun lokacin da ake zuwa aikin Hajji ta Kafa.

Talla

Asalin sunan wannan masarautar dai Mai-Wurno kuma ta samu ne sakamakon hijirar da wasu mutane a karkashin jagorancin dan Sarkin Musulmi Attahiru wato Muhammad Bello ya yi, bayan da Turawan mulkin mallaka suka mamaye Daulae Usmaniyya, ga dai karin bayani daga Faruk Muhammad Yabo.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.