Afrika

Farfesa Ali Mazrui ya rasu

Marubuci Farfesa Ali Mazrui
Marubuci Farfesa Ali Mazrui

Nahiyar Afrika ta rasa daya daga cikin shahararrun masanan ta Farfesa Ali Mazrui. Fitaccen malamin kuma marubuci ya rasu ne daren jiya Lahadi a kasar Amurka yana da shekaru 81.

Talla

Farfesa Mazrui na daga cikin masanan da suka yi fice wajen illimin addinin Islama da kuma tarihin Afrika kana yayi rubuce rubuce da dama da kuma koyarwa a jami'oi daban daban. Gwamnan Mombasa Hassan Joho yace ana kokarin dauko gawar sa daga Amurka zuwa gida Mombasa dan yi mata sutura kamar yadda ya bukata.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.