Najeriya

Hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF ta kori Stephen Keshi

Tsohon mai horar da kungiyar kwallon kafar Najeriya  Stephen Keshi.
Tsohon mai horar da kungiyar kwallon kafar Najeriya Stephen Keshi. cafonline

Hukumar kwallon kafar Najeriya ta raba gari da mai horar da 'yan wasan kasar Stephen Keshi inda ta maye gurbin sa da Shaibu Amodu.

Talla

Hukumar tace matakin ya biyo bayan rashin gamsuwa ne da yadda Keshi ke kama karya da kuma rashin tabuka abin kirki matakin da ya jefa kungiyar Super Eagles na kasar cikin halin kakanikayi. Hukumar ta kuma bayyana cewar za ta dauko mai horar da 'yan wasa daga kasashen waje da zai jagoranci kungiyar ta kasa domin dawo da martabar ta.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.