Burkina Faso

Gwamnati ta rufe makarantun a Burkina Faso

Blaise Compaore,Shugaban kasar Burkina Faso
Blaise Compaore,Shugaban kasar Burkina Faso RFI

Gwamnatin Burkina Faso ta rufe makarantun Boko har da Jami’oi daga yau Litinin bisa fargabar ballewar rikici da zai iya biyo bayan  zaman yan majalisu kasar dama  zaben raba gardama da zai ba shugaba Blaise Compaore damar sake tsayawa takara a zaben 2015.

Talla

Blaise Compaore wanda ya kwashe shekaru 27 a kan karagar mulkin  kasar na fatar gani daukacin yan kasar sun bayar da goyan baya zuwa gare shi,
kasashen da Kungiyoyin duniya na cigaba da yi kira zuwa Gwamantin kasar na gani ta soke batun yiwa kudin tsari mulki kasar gyara.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.