Najeriya

Nijar da Mali sun fi Najeriya Makoma mai kyau-Rahoto

Wasu Almajirai a lokacin da suke bara a saman tituna a yankin arewacin Najeriya
Wasu Almajirai a lokacin da suke bara a saman tituna a yankin arewacin Najeriya Arewa aid

Wani rahoton ci gaban kasashen Afrika da aka fitar ya yi hasashen cewa kasashe irinsu Nijar da Mali da Benin da Kamaru sun fi Najeriya yiyuwar samun makoma mai kyau anan gaba, duk da karfin tattalin arzikin kasar a Nahiyar Afrika. Rahoton wanda wata cibiyar bincike a birtaniya ta gudanar a kasashen duniya, an kai Najeriya matsayi na 125 cikin kasashe 142 da aka gudanar da binciken cigabansu a nan gaba.

Talla

Kasashen Botswana da Afrika ta kudu ne na farko a Afrika, kuma Najeriya ba ta cikin jerin kasashe 10 na farko a cikin rahoton.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.