Nijar

Nijar ta taya Faransa jimami

Shugaban Nijar Issoufou a fadar shugaban Farasa ta l'Elysée à birnin Paris
Shugaban Nijar Issoufou a fadar shugaban Farasa ta l'Elysée à birnin Paris REUTERS/Gonzalo Fuentes

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta bi sahun sauran kasashen duniya domin nuna alhini ga al’ummar Faransa danganne da harin da aka kai wa cibiyar mujallar Charlie Hebdo inda aka kashe mutane 12. Lydia Ado daga Yamai ta aiko da Rahoto.

Talla

Rahoto: Nijar ta taya Faransa jimami

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.