EGYPT
Amnesty ta ce Masar na tauye hakkin fadin albarkacin baki
Wallafawa ranar:
Kungiyar Kare Hakkin Bil Adama ta Amnesty International ta zargi gwamnatin kasar Masar da daure masu rajin kare hakkin Bil Adama dan hana jama’a fadin albarkacin bakin su.
Talla
Wani rahoto da kungyar ta fitar yau ya ce tun bayan kifar da gwamnatin Mohammed Morsi, gwamnatin kasar a karkahsin Abdel Fatah al Sisi ta shiga dirar mikiya kan masu zanga zanga tana daurewa inda ya zuwa yanzu ta kama mutane sama da 41,000 wadanda aka daure ta hanyar da bata kamata ba.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu