Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayi: Hare-hare a tsibirin Sinai na kasar Masar

Sauti 15:06
Yankin Sinai na Masar
Yankin Sinai na Masar REUTERS/Ibraheem Abu Mustafa

Shirin jin ra'ayoyin masu saurare na wannan ranar tare da Ramatu Garba Baba ya tattauna akan kazamin harin da Mayakan ISIL suka kai a Tsibirin Sinai dake Masar wanda ya yi sanadi mutane sama da 70.