Bincike kan mutuwar Ghislaine Dupont a Mali
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
A Faransa mahaifiyar yar Jaridar Ghislaine Dupont dake aiki da gidan rediyo Faransa Rfi da yan jihadi suka kashe a kasar Mali a shekara ta 2013ta aike da wasika zuwa shugaban kasar Francois Hollande inda ta bukaci gani ya taimaka domin kawo karshen wanan bicinke.
Yau watani 20 kenan da aukuwar wanan kisa, bicinke farko daga wani alkalin Faransa Marc Trevidic dake da nauyi tafiyar da bicinke ya bayana dan tawaye Abdel kerim le Touareg a matsayin wanda ya kashe wanan yar jarida tareda mai hada mata sauti Claude Verlon.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu