Isa ga babban shafi
Burkina Faso

Gwamnatin Burkina faso ta sallami ma'aikata 1200

Fira Ministan Burkina Faso Isaac Zida
Fira Ministan Burkina Faso Isaac Zida AFP PHOTO / ISSOUF SANOGO

Gwamantin wucin gadi a Burkina Faso ta bankado sunayen jabu na wasu jami’an dake aiki da Gwamanatin, sun 1200 da yanzu aka gano cewa hukumomin ba'a san da zaman su ba.

Talla

Tun bawan kawar da tsohon Shugaban kasar Blaise Compaore a cikin watan oktoba ne Gwamnatin wucin gadin ta sanar da gudanar da bicinke kan yada tsohuwar Gwamnati ta tafiyar da ayyukan ta, a daya wajen yaki da batun ci hanci da rashawa na cikin batutunwa da Gwamnatin zata maida hankali.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.