Nijar

‘Yan adawa sun yi watsi da ranakun zabe a Nijar

Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou
Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou France 24

Jam’iyyun adawa a Jamhuriyar Nijar sun yi watsi da jadawalin ranakun zabe da hukumar Zaben Kasar ta fitar. Za a gudanar da zaben shugaban kasa zagaye na farko da na ‘yan majalisar dokoki lokaci guda a ranar 21 ga watan Fabairun shekarar 2016, yayin da za a yi zaben shugaban kasar zagaye na biyu a ranar 20 ga watan Maris, sannan a yi na kananan hukumomi a ranar 9 ga watan mayun shekarar 2016. Daga Yamai Koubra Illo ta aiko da rahoto.

Talla

‘Yan adawa sun yi watsi da ranakun zabe a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.