Najeriya

Dalibai na son a kwashe 'Yan gudun hijira daga Makarantunsu a Borno

'Yan Najeriya da suka kauracewa gidajensu saboda rikicin Boko Haram
'Yan Najeriya da suka kauracewa gidajensu saboda rikicin Boko Haram AFP/STRINGER

Dalibai da Malaman makarantu a Borno da ke arewacin Najeriya, sun yi kira ga Gwamnatin Jihar da Tarayya, su samarwa ‘yan gudun hijira wani matsuguni na daban, domin ba Dalibai damar ci gaba da karatunsu.  Daga Maiduguri, Bilyaminu Yusuf ya aiko a Rahoto.

Talla

Rahoton Bilyaminu Yufus daga Maiduguri

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.