Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyi:Rudunnar Afrka a kasar Afrka ta kudu

Sauti 15:41
Dakarun Afrika
Dakarun Afrika

A yau Sashen hausa na gidan rediyo Faransa zai baku dama domin bayyana ra'ayin ku dangane da kaffa rudunar Afrika wace aka tura zuwa  kasar Afrika ta Kudu domin samun horo, shirin ra'ayoyyin masu saurare tareda Musa kutama.