Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Wani dutse a Jihar Filato na dauke da zane

Sauti 10:22
Wani katafaren Dutse a Najeriya
Wani katafaren Dutse a Najeriya
Da: Garba Aliyu | Muhammad Tasiu Zakari

A cikin wanan shiri na al'adun mu  na gado Garba Aliyu zaria ya isa  Jihar Filato musaman  garin Jos inda wakili Sashen hausa na gidan rediyo Faransa Rfi Mohammed Tasiu Zakari ya dauko wanan labari na dutse dake dauke da zane.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.