Isa ga babban shafi
Wasanni

Bicinke daga masana kwallon kaffa a Fifa

Sauti 10:25
Michel Platini da Sepp Blatter da yanzu haka  aka sanar da gudanar da bicinke a kan su
Michel Platini da Sepp Blatter da yanzu haka aka sanar da gudanar da bicinke a kan su REUTERS/Arnd Wiegmann
Da: Abdoulaye Issa

Masana kwallon kaffa sun sanar da gudanar da bicinke a kan zargin karbar kudade ta hanyar da ba ta dace ba saman Michel Platini da Sepp Blatter. Kasashe da dama za su janye daga marawa shugaban hukumar kwallon kafa ta Turai Michel Platini baya, dangane da kokarinsa na neman shugabancin hukumar kwallon kafa ta duniya wato FIFA.Abdoulaye Issa ya tattauna da masana kwallon kaffa daga  wasu kasashen Afrika.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.