Dandalin Fasahar Fina-finai

Shirya Fina-finai ta hanyar da ta dace

Sauti 18:12
Shugaban Hukumar tace Fina Finai ta jahar kano Isma'ila na Abba Afakallaha tsakiyar manema labaraia wajen taron Kannywood a word a kano 2014
Shugaban Hukumar tace Fina Finai ta jahar kano Isma'ila na Abba Afakallaha tsakiyar manema labaraia wajen taron Kannywood a word a kano 2014

Mahaman Salissou Hamissou ya tabo batun shirya fina-finai a Najeriya tareda wasu dake ruwa da tsaki a wannan haraka cikin shirin sa na Fina-Finai.