Bakonmu a Yau

Hajiya Aisha Jummai Al-Hassan

Sauti 02:24
Sanata Aisha Jummai Alhassan ta Jam'iyyar APC ta yi watsi da zaben Gwamnan Taraba a Najeriya
Sanata Aisha Jummai Alhassan ta Jam'iyyar APC ta yi watsi da zaben Gwamnan Taraba a Najeriya REUTERS

Bayan kotun sauraren kararrkin zabe ta soke zaben da aka yi wa Darius Ishaku na jam’iyyar PDP tare da bayar da umurnin rantsar da Aisha Jummai Al-Hassan ta APC domin maye gurbinsa. Wakilin RFI a Abuja Muhammad Kabir Yusuf ya tattauna da Hajiya Al Hassan kan nasarar da ta samu da kuma kalubalen da ke gabanta bayan PDP tace za ta daukaka kara.