Bakonmu a Yau

Kanal Sani Usman Kukasheka

Sauti 02:32
Rundunar Sojin Najeriya ta fitar da hotunan shugabannin Boko Haram 100 da ta ke nema ruwa a jallo
Rundunar Sojin Najeriya ta fitar da hotunan shugabannin Boko Haram 100 da ta ke nema ruwa a jallo nigeriafilms.com

Rundunar Sojin Najeriya tace ta sake cafke mutum na biyu mai suna Isiyaku da ke cikin sunayen Shugabannin Boko Haram 100 ake nema ruwa a jallo. Wannan Nasarar ta biyo bayan mutum na farko da aka kama a tashar jiragen saman kasar. Daraktan yada labaran rundunar sojin ta Najeriya Kanal Sani Usman Kukasheka ya yi wa Bashir Ibrahim Idris Karin bayani.