Muhimman al'amurra da suka faru a makon da ya kawo karshe a sassan duniya

Sauti 20:27
Shugaban Najeriya Muhammdu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammdu Buhari REUTERS

Shirin 'Mu Zagaya Duniya'' na wannan mako, Awwal Ahmad Janyau ya duba wasu daga cikin muhimman lamurran da suka faru a sassan duniya a makon da ya kawo karshe.