Najeriya

Gwamnonin kudu na rangadi arewaci akan Biafra

Tutar Biafra a Najeriya
Tutar Biafra a Najeriya Photo: Wikimedia commons

A Najeriya kwanaki biyu bayan kammala babban taronsu, Gwamnoni 5 na shiyyar kudu maso gabas na rangadin tabbatarwa sauran sassan kasar, cewa babu wata fargaba game da zanga-zangar ballewa daga Najeriya da kafa Jamhuriyar Biafra. Wannan ya biyo bayan tsoro da fargabar da ake ci gaba da bayyana wa a sauran sassan kasar game da yunkuri kungiyar MASSOB na ballewa daga Tarrayar Najeriya. Daga Bauchi Shehu Saulawa ya aiko da rahoto.

Talla

CORRESPONDENT-SAULAWA-3MINS-2015-11-20

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI