Isa ga babban shafi
Wasanni

Gasar kokuwar Gargajiya a Dosso dake Jamhuriyar Nijar shekara ta 2016

Sauti 10:44
Da: Abdoulaye Issa
Minti 12

An shiga zangon karshe na wasan kokuwar gargajiya na kasar Jamhuriyar Nijar da ake gudanar a Jihar Dosso dake yankin Gabashin kasar. Inda jihohin kasar takwas ke fafatawa da juna domin neman lashe takobin kasa tare da 'yan kokuwa 80, inda ko wace jiha ta kawo 10. Abdoulaye Issa a cikin shirin Duniyar wasanni ya leka jihar ta Dosso.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.