Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Zazzabin Lassa ya shafi akalla jihohi 17 a Najeriya

Sauti 03:03
Irin beran da ake zaton yana dauke da kwayar cutar zazzabin Lassa.
Irin beran da ake zaton yana dauke da kwayar cutar zazzabin Lassa. wikimedia
Da: Abdoulkarim Ibrahim
Minti 4

A Najeriya, an tabbatar da mutuwar mutane 72 daga cikin 212 da suka kamu da cutar zazzabin Lassa a jihohi 17 na kasar.Taron Majalisar Koli kan sha’anin kiwon lafiya a kasar, ya sanar da kafa cibiyoyin kula da masu fama da wannan cuta guda 14 a sassan kasar, tare da bayyana cutat a matsayin annoba.Dr Abubakar Abdullahi Jugulde, shi ne shugaban kwamitin lafiya a majalisar dokokin jihar Taraba, daya daga cikin jihohin da ke cutar ta bulla, ya bayyanawa Abdulkarim Ibrahim Shikal matakan da suke dauka domin hana yaduwar cutar. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.