Najeriya
Cutar Lassa na ci gaba da kisa a Najeriya
Wallafawa ranar:
Yayin da hukumomin Najeriya ke ikirarin ci gaba da daukar matakan kare yaduwar cutar zazzabin Lassa, a Kano gwamnatin jihar ta tabbatar da mutuwar Karin mutum guda sanadiyar cutar. Abubakar Abdulkadir Dangambo ya aiko da rahoto.
Talla
Cutar Lassa na ci gaba da kisa a Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu