Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Ana fama da tsadar farashin kayayyaki a Najeriya

Sauti 09:53
Dalar Amurka ta yi tsada akan kudin Naira na Najeriya
Dalar Amurka ta yi tsada akan kudin Naira na Najeriya REUTERS/Joe Penney/Files
Da: Abdoulkarim Ibrahim

Shirin Kasuwa a kai maki dole ya tattauna ne akan tsadar farashin kayayyaki da ake fama da shi a Najeriya sakamakon faduwar farashin darajar Naira da kuma matsalar faduwar farashin danyen mai a kasuwar duniya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.