Uganda
An yi tsafi da yara kanana don samun nasarar zabe
Wallafawa ranar:
Kungiyar kare hakkin kananan yara ta Charity ta ce, an samu rahotanni daga Uganda da ke nuna cewa an yi tsafi da kananan yara a lokacin zaben shugabancin kasar.
Talla
Kungiyar ta ce wannan dai bashi bane karon farko da ake yin hakan don kuwa an saba ganin wanann al’amari a lokutan zabe.
Wasu ‘Yan siyasa a Uganda sun yi imani cewa hakan zai ba su nasara a zaben.
Tsafi da sassan jikin mutum babba ko yaro dai daddiyar dabi’a ce a tsakanin wasu al’ummar kasashen Afrika.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu