Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Manoma na kukan rashin kasuwa a Arewacin Najeriya

Sauti 10:22
Manoma a Arewacin Najeriya suna hada hada a kasuwar Hatsi
Manoma a Arewacin Najeriya suna hada hada a kasuwar Hatsi IITA
Da: Abdoulkarim Ibrahim

Shirin Kasuwa a kai maki dole ya tattauna ne kan matsalolin da Manoman Najeriya ke fuskanta na rashin kasuwa a yayin da gwamnati ke kokarin inganta harakar noma domin rage dogaro da kayayyakin da ake shigowa da su daga kasashen waje.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.