Zamani ya canza Tufafin Hausawa

Sauti 10:09
'Yan wasan Hausa Fim Ali Nuhu da Rahma Sadau
'Yan wasan Hausa Fim Ali Nuhu da Rahma Sadau RFI Hausa/Salissou

Shirin Al'adunmu na Gado ya yi nazari ne game da yadda zamani ya canza yanayin tufafin al'ummar hausawa a yanzu.