Kida, Al'adu da Fina-Finai

Tattaunawa da Rogazo mawakin gargajiyar Nijar

Sauti 10:59
Rogazo,mawakin gargajiya a Nijar
Rogazo,mawakin gargajiya a Nijar www.forumspotzmedia.com

Mawakin Gargajiya da ake kira Rogazo dai ya shahara wajen yin fira cikin wake, ya kuma gwada irin basirar da Allah ya yi masa a zantawa da Mahaman Salissou Hamisou