Isa ga babban shafi
Benin

Zaben Benin; Friminista Lionel Zinhou ya amince da shan kaye

Patrice Talon da Friminista Lionel Zinsou
Patrice Talon da Friminista Lionel Zinsou RFI/Montage
Zubin rubutu: Umaymah Sani Abdulmumin
Minti 1

Rahotanni daga Jamhuriyar Benin sun ce tun kafin fitar da sakamakon zaben shugaban kasar zagaye na biyu a hukumance, dan takaran Jam’iyya mai mulkin kasar Lionel Zinhou ya amince da shan kaye.

Talla

Kafofin yada labaran kasar sun ce Zinhou ya kira abokin karawar sa Patrice Tallon inda ya taya shi murna.

Hamshakin Dan kasuwa Patrice Tallon shi ke gaba a yawan kurir'u duk da dai hukumar zabe bata sanar da kammalallen sakamakon zaben ba.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.