Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Matsalar Karancin Fetir a Najeriya

Sauti 10:54
'Yan Najeriya na shan wahalar karancin Fetir
'Yan Najeriya na shan wahalar karancin Fetir REUTERS
Da: Bashir Ibrahim Idris

Shirin Kasuwa a kai maki dole ya tattauna kan matsalar karancin Fetir a Najeriya. Shirin ya ji ta bakin wasu 'Yan kasar da hukumomin samar da man a Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.