Isa ga babban shafi
Nijar

‘Yan gudun hijira a Diffa na bukatar taimako

'Yan gudun hijira a yankin Diffa
'Yan gudun hijira a yankin Diffa AFP PHOTO/OLATUNJI OMIRIN
Zubin rubutu: Awwal Ahmad Janyau
Minti 4

Wasu ‘yan gudun hijira da ke zaune a yankin Diffa, sun bayyana damuwa kan halin kuncin da suke ciki na fama da rishin abinci, halin da ya sa wasu daga cikinsu, sai sun tona gidan Tururuwa domin samun abinci ko ruwan sha. ‘Yan gudun hijirar na kukan rashin samun taimako daga gwamnati ko kungiyoyin bada agaji a yankin. Kamar yadda Wakilinmu daga Yamai Sule Maje da ya kai ziyara a yankin Diffa ya aiko da rahoto.

Talla

‘Yan gudun hijira a Diffa na bukatar taimako

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.