Chibok: Farfesa Hauwa Biu
Wallafawa ranar:
Sauti 03:50
Yau Alhamis 14 ga watan Afrilu ake cika shekaru biyu cur da ‘Yan Boko Haram suka abka Makarantar garin Chibok a Jihar Borno arewa maso gabashin Najeriya suka sace ‘Yan Mata sama da 200. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya tattauna da Farfesa Hauwa Biu, shugabar wata kungiya mai fafutukan ganin an ‘yanto ‘yan matan.