Isa ga babban shafi
Faransa-Gabon

Kotun A Faransa Na Bincike Kaddarorin Wasu Shugabannin Africa

Hoton shugaban Gabon  Ali Bongo Ondimba a shekara ta  2012.
Hoton shugaban Gabon Ali Bongo Ondimba a shekara ta 2012. Wikimedia
Zubin rubutu: Garba Aliyu
1 Minti

Alkalan wata kotu a kasar Faransa dake binciken tushen samun kudaden da aka sayi wasu  tafka-tafkan gidaje na tsohon Shugaban Gabon Omar Bongo, sun bukaci a kwace kaddarorin daga hannun  iyalan sa

Talla

Majiyoyin sharia sun bayyana cewa Alkalan dake binciken na  duba tulin wasu kaddarorin da Shugaban kasar Equitorial Guinea Teodoro Obiang ya mallaka tare da Shugaban kasar Congo Brazaville Dennis Sassaou Nguesso.

Tun cikin watan 12 na shekara ta 2010 aka fara binciken wadannan shugabannin Africa domin ganin ko kudaden haram ne suka yi amfani dashi wajen mallakan gidaje a Faransa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.