Dandalin Fasahar Fina-finai

Salon Rubuta Labari a Fim

Sauti 19:56
Yakubu Muhammad da Sani Dan ja da Nafisa Abdullahi a cikin shirin Gabar cikin gida
Yakubu Muhammad da Sani Dan ja da Nafisa Abdullahi a cikin shirin Gabar cikin gida via,premiumtimesng.com

Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya tattauna ne dangane da salon rubuta labari a Fim. Shirin ya tattauna da masu ruwa da tsaki a harakar Fim na Hausa a Kano Najeriya.