Takun saka tsakanin gwamnati da Fararen hula a Nijar

Sauti 21:05
Shugaban PNDS  Mohamed Bazoum
Shugaban PNDS Mohamed Bazoum AFP

Shirin Dandalin Siyasa ya tattauna ne kan takun sakar da aka soma tsakanin gwamnati da kungiyoyin fararen hula a Nijar kan sakamakon zaben shugaban kasa da aka gudanar a watan Maris.