Najeriya

AA Rano ya karyata sayar da Fetir Naira 107

AA Rano ya karyata sayar da fetir a farashiin Naira 107
AA Rano ya karyata sayar da fetir a farashiin Naira 107 via linkein

Bayan da a Najeriya ake yada jitar jitar cewa hammaya tsakanin ‘Yan kasuwar Mai ta fara tasiri a Kano, karkashin hasashen gwamnati bayan janye tallafin Mai tare da kayyade farashin zuwa 145, amma a rahoton wakilinmu Abubakar Abdulkadir Dangambo ya ce an samu wadatar man a Kano tare da kai ziyara gidan Man AA Rano inda rahotanni suka ce ana sayar da man Naira 107.

Talla

Fetir ya wadatu a Kano

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.