Yawan yajin aiki a Nijar

Sauti 09:59
Harabar shiga kofar Jami'ar Fasaha a Maradi Jamhuriyyar Nijar
Harabar shiga kofar Jami'ar Fasaha a Maradi Jamhuriyyar Nijar RFI/Salisu Issa

Shirin ya diba matsalar yawan yajin aikin malaman Makaranta ‘Yan kwantaragi a Nijar musamman kan tsaikun biyansu albashi. Shirin ya yi sharhi akan matsalar tare da masana tare da tattaunawa da Iyayen yara da hukumomi.