Fasahar kawata takalmin fata da azurfa
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 09:47
Shirin ilimi hasken rayuwa ya mayar da hankali kan fasahar kawata takalmin fata da azurfa ko zinariya a jahar Agadez na Jamhuriyar Nijar a shirin da Salisou Isah Maradi ya gabatar