Najeriya

Wanda ya kashe Matar da ta yi batanci ga Annabi ya mika kansa ga 'Yan Sandan Kano

Jami'an Hisbah a garin Kano
Jami'an Hisbah a garin Kano AFP/File, Aminu Abubakar

Bayan  ‘Yan sanda a jihar Kano sun tabbatar da kama mutum guda ake zargi da laifin zartar da hukuncin kisa kan wata mata a kasuwar kofar Wambai, da ta yi kalaman batanci ga Fiyayyen hallita Annabi Muhammad SAW, mutum na biyu kuma ya mika kansa ga ‘Yan sandan. Kuma Rundunar ‘Yan Sandan tace ta kubutar da mijin matar daga hannun mutanen kamar yadda Abubakar Isah Dandago ya aiko da rahoto daga Kano.

Talla

An kashe Matar da ta yi batanci ga Fiyayyen Halitta

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.