Dandalin siyasa na yau asabar zai yo dubi kan batun yiwa kudin Jamhuriyar Nijar gyara
Wallafawa ranar:
Sauti 21:06
A cikin shirin dandalin siyasa Abdoulkarim Ibrahim ya ji ta bakin wasu daga cikin yan Majlisun Jamhuriyar Nijar dangane da batun yiwa kudin tsarin mulkin kasar gyara.Rikici ya kaure tsakanin yan Najeriya da Nijar a yankin Damagaram dangane da batun wuraren noma.