Dandalin Fasahar Fina-finai

Fina finai dama rayyuwar yan wasa a Najeriya

Wallafawa ranar:

Salissou Hamissou ya samu tattaunawa da yan wasan fim a Najeriya bayan rasuwar Dan Ibro.An dai samu sauyi tun bayan mutuwar yan wasa da dama kamar dai yadda suka tabbatar a zatawar su da Mahaman Salissou Hamissou.

Shirin dandalin fasahar fina finai daga Rfi
Shirin dandalin fasahar fina finai daga Rfi