Najeriya

Azumi ya riski talakawa cikin tsadar rayuwa

Al’umma da ke rayuwa hannu baka hannu akushi a jihar adamawa sun koka da tsadar rayuwa da Azumin bana ya riske su a ciki, a cewar su tuni kayayyakin masarufi suka yi tashin goron zabbi wanda hakan na da wahala ga mai karamin karfi ya iya samar da dukkanin bukatun iyalensa. Daga Yola Kabiru Arayu ya aiko da rahoto.

Kayan abinci sun yi tsada a Najeriya
Kayan abinci sun yi tsada a Najeriya REUTERS/Feisal Omar
Talla

Azumi ya riski talakawa cikin tsadar rayuwa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI