Auren Mata da yawa a Kabilar Yarabawa

Sauti 10:00
Wata Mata a cikin kwale kwale a unguwar Makoko gabar Teku a Lagos
Wata Mata a cikin kwale kwale a unguwar Makoko gabar Teku a Lagos Reuters/Akintunde Akinleye

Shirin Al'adunmu na Gado ya tattauna kan al'adar aure mace sama da guda a tsakanin kabilar Yarabawa.