Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Al'adar Sana'ar Saka a Najeriya

Sauti 10:00
Kayan Saka na Hausawa
Kayan Saka na Hausawa pinterest.com
Da: Hauwa Kabir

Shirin Al'adunmu na Gado ya tattauna ne game da al'adanar Sana'ar Saka daya daga cikin sana'oin hannu na gargajiya da al'ummar Hausa ke dogaro domin samun kudaden shiga. Shirin ya kai ziyara gidan Masaka a Zaria Jihar Kaduna a Najeriya

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.