Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Tasirin Haramta shigo da Shinkafa a Najeriya

Sauti 01:51
Najeriya na shirin wadata kasar da abinci
Najeriya na shirin wadata kasar da abinci tungamedia
Da: Abdoulaye Issa

Shirin Kasuwa a Kai Maki Dole ya yi dibi ne akan Tasirin Haramta shigo da Shinkafa da gwamnatin Najeriya ta yi. Shirin ya tattauna da wasu 'Yan kasar game da matakin.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.