Niger

Ambaliya ta raba jama'a da dama da muhallinsu a Agadez

Yanzu haka dimbin jama’a ne ke rayuwa a cikin hali na rashin muhalli sakamakon ambaliyar ruwa a wasu yankuna da ke cikin jihar Agadez a Jamhuriyar Nijar, yankin Sahara da ba kasafai ruwan sama ke sauka a can ba. Ambaliyar dai ta fi tsanani ne a yankin Ingall da ke yammacin Agadez. Wakilinmu a Agadez Oumar Sani ya aiko da rahoto. 

Harabar Masallacin garin Agadez mai dimbin tarihi
Harabar Masallacin garin Agadez mai dimbin tarihi AFP PHOTO / ISSOUF SANOGO
Talla

Ambaliya a yankin Agadez na Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI