Najeriya
Za a farfado da Dajin Kiyo a Arewa
Wallafawa ranar:
Gwamnoni 19 na arewacin Najeriya, sun cim ma shawarar killace dajin kiwo a kowacce jiha, a wani mataki na rage matsalolin da hijirar Fulani makiyaya ke haifarwa a kudancin kasar. Sai dai kamar yadda zaku ji a wannan rahoton da Shehu Saulawa ya aiko, Fulanin makiyaya na kafa-kafa da wannan sabon tsarin.
Talla
Za a farfado da Dajin Kiyo a Arewa
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu