Bakonmu a Yau

Rikicin PDP: Sanata Ibrahim Ida

Sauti 03:37
Tutar jama'iyar PDP mai adawa a Najeriya
Tutar jama'iyar PDP mai adawa a Najeriya

Yanzu Haka Babbar Jam’iyyar adawa a Najeriya ta PDP ta fada cikin rikicin shugabanci, inda ake da shugabanni biyu da ke ikirarin jagorancinta tsakanin Sanata Ali Modu Shariff da Sanata Ahmed Makarfi.Akan wannan Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Sanata Ibrahim Ida, Dan Majen Katsina wanda yace sun dauki matakan gyara.