Nijar

‘Yan sanda da Dalibai na rikici akan kisan wani matashi a Maradi

Kofar shiga garin Maradi a Nijar
Kofar shiga garin Maradi a Nijar via-linternaute.com

Rikici ya barke a garin Maradi na Jamhuriyyar Nijar tsakanin ‘Yan sanda da daliban Jami'ar Dan Dikko Dan Kulodo bayan da wani matashi mai suna Mahamadou Isufu ya rasa ransa da aka kama a jami'ar ana tuhumarsa da satar Babur ,abin da ya kai daliban suka ma shi dukan tsiya amma bai mutu ba sai a ofishin ‘Yan Sanda, Yanzu kuma bangarorin biyu na zargin junansu da alhakin mutuwar matashin da tuni danginsa suka shigar da kara a kotu na neman hakkinsu. Wakilin mu na Maradi Salisu Issa yana dauke da rahoto.

Talla

Rahoton Salissu Issa daga Maradi

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI